Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanata Ibrahim Nasiru Mantu kan dambarwar da ta faru a Majalisar Najeriya tsakanin DSS da

Wallafawa ranar:

A jiya Talata ne jami'an hukumar tsaron sirri ta farin kaya DSS suka mamaye Majalisar Dokokin Najeriya, abinda ya haifar da rikici da kuma zargin cewar Jam’iyyar APC ce ke shirin tsige shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki, yayin da APC tayi watsi da zargin, inda take cewa babu wani daga cikin yayan ta da aka gani kusa da Majalisar.Wannan matsalar tayi awon gaba da kujerar shugaban hukumar tsaron farin kaya Lawal Daura, wanda ya girke dakarun sa a Majalisar.Dangane da wannan dambarwa mun tattauna da Sen Ibrahim Nasiru Mantu, tsohon mataimakin shugaban Majalisar Dattawan Najeriya kuma ga tsokacin da yayi akai.

Zaman Majalisar Dattijan Najeriya.
Zaman Majalisar Dattijan Najeriya. Reuters
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.