Isa ga babban shafi
Nijar-Ambaliyar ruwa

Ambaliyar ruwa ta haddasa asarar dukiya a Nijar

Mazauna Yankunan da aka samu ambaliya a Jamhuriyar Nijar sun bayyana irin halin da suka shiga sakamakon ruwan da ya mamaye gidajen su. Tuni ministan bada agaji Lawal Magaji ya ziyarci yankin domin ganewa idan sa barnar da aka samu, kuma ga tsokacin da yayi a rahotan Sule Maje.

Wani yanki na Jamhuriyyar Nijar da aka fuskanci mummunar Ambaliyar ruwa.
Wani yanki na Jamhuriyyar Nijar da aka fuskanci mummunar Ambaliyar ruwa. RFIHAUSA/Awwal
Talla

01:27

Ambaliyar ruwa ta haddasa asarar dukiya a Nijar

Azima Bashir Aminu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.