Isa ga babban shafi
Najeriya

Osinbajo ya sallami shugaban hukumar SSS daga bakin aiki

Mukaddashin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya umarci shugaban gukumar tsaron sirri ta farin kaya DSS Lawal Daura ya ajje mukaminsa cikin sauri.

Mataimakin Shugaban Najeriyar Farfesa Yemi Osinbajo.
Mataimakin Shugaban Najeriyar Farfesa Yemi Osinbajo.
Talla

Osinbajo ta bakin wata sanarwa da kakakinsa Laolu Akande ya wallafa a shafinsa na Twitter, ya umarci da ajje mukamin na Lawal Daura ba tare da bata lokaci ba.

Ana dai ganin matakin na sa na da nasaba da rawar da jami’an hukumar suka taka na mamaye majalisar Najeriyar a yau Talata.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.