Isa ga babban shafi
Kamaru

Seedorf sabon mai horar da kungiyar kwallon kafar Kamaru

Hukumomin kwallon kafar kamaru sun sanar da kula kwatragin horar da kungiyar kwallon kafar da tsohon fittacen dan kwallon kafar Netherlands Clarence Seedorf .

Clarence Seedorf sabon mai horar da kungiyar kwallon kafar Kamaru
Clarence Seedorf sabon mai horar da kungiyar kwallon kafar Kamaru REUTERS/Ricardo Moraes
Talla

Clarence Seedorf mai hekaru 42 da mukamin mai horar da kungiyar kwallon kafar Kamaru a cewar wani memba a hukumar kwallon kafar kasar zai taimaka domin sake dawo da martabar kwallon kafa a kamaru, kasar Kamaru ke karbar bakucin gasar cin kofin nahiyar Africa na shekara ta 2019.

Clarence Seedorf zai samu taimakon daya daga cikin tsofin yan wasan Netherlands Patrick Kluivert.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.