Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Maina Bukar Kartey kan komawar Jean Pierre Bemba Jamhuriyar Congo

Wallafawa ranar:

Dubban mutane ne yau suka tarbi tsohon Shugaban Yan Tawayen Jamhuriyar Dimokiradiyar Congo Jean Pierre Bemba wanda ya koma gida daga birnin Haque bayan daurin shekaru 10 da aka masa saboda samun sa da laifufukan yaki.Tuni Bemba ya bayyana aniyar sa na tsayawa takarar zaben shugaban kasar da za’ayi a watan Disamba mai zuwa. Dr Maina Bukar Kartey na Jami’ar Yammai yayi mana tsokaci akai.

Tsohon Shugaban Yan Tawayen Jamhuriyar Dimokiradiyar Congo Jean Pierre Bemba.
Tsohon Shugaban Yan Tawayen Jamhuriyar Dimokiradiyar Congo Jean Pierre Bemba. RFI/Florence Morice
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.