Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Bakola Saraki ya fice daga Jam'iyar APC mai mulki

Wallafawa ranar:

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Bukola Saraki ya sanar da ficewa daga jam’iyyar APC mai mulkin kasar zuwa jam’iyyar adawa ta PDP a jiya.Sanarwar da ya fitar dangane da matakin, Saraki ya ce tsangwama ce ta tilasta ma sa ficewa daga jam’iyyar kuma kafin daukar mataki, ya yi iya kokarinsa domin zaunawa lafiya a cikin APC amma abin ya gagara.

Shugaban Majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki
Shugaban Majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki rfihausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.