Kasuwanci
Najeriya da Nijar za su kafa aikin gina matatar man fetur a Katsina
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:27
kasashen Nijar da Najeriya sun hada kai zasu gina matatar man fetur a jihar Katsina. Bashir Ibrahim Idris ya duba mana wannan a shirinmu na tattalin arziki.