Dandalin Fasahar Fina-finai
Dalilan da yasa ake jinkirta sakin wasu fina-finai bayan haska tallarsu
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Shirin Dandalin Fasahar fina-finai na wannan lokaci da Hauwa Kabir ke gabatarwa ya tattauna da AbdulAzizi Muhammad M. Shariff, kan wasu muhimman al'amuran da suka shafi fin-finai, da suka hada da, hakkin mallaka da kuma wasu dalilan da suk sanyawa a jinkirta sakin fim.