Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Hima Barkire kan tasirin Noma a Jamhuriyyar Nijar

Wallafawa ranar:

Har yanzu dai noma na a matsayin fannin da jama’ar akasarin al’ummar Jamhuriyar Nijar suka fi dogara da shi domin samun abinci da kuma gudanar da harkokinsu na yau da kullum.To sai dai duk da irin kokarin da manoma ke yi domin wadatar da kasar da abinci, wata matsala da ake fuskanta ita ce ta karancin taki da kuma sauran kayan aiki. Alhaji Hima Barkire, dan kasuwa kuma shahrarren manomi a jihar Dosso, ya bayyana wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal dalilan da suka sa ya rungumi aikin gona.

Har yanzu al'umma da dama ne suka dogara da sana'ar ta noma a matsayin sana'a a Jamhuriyyar ta Nijar.
Har yanzu al'umma da dama ne suka dogara da sana'ar ta noma a matsayin sana'a a Jamhuriyyar ta Nijar. REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.