Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan gargadin fuskantar matsala a zaben Najeriya na 2019 daga wasu kungiyoyin Amurka

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin masu saurare tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin baki kan gargadin da wasu kungiyoyin kare Dimokradiyya daga Amurka suka yi game da yiwuwar fuskantar matsala a babban zaben Najeriya na 2019 matukar ba a shawo kan rikicin Makiyaya da Manoma da kuma na Boko haram ba.

Shirin a yau ya baku damar yin tsokaci game da gargadin da wasu kungiyoyin kare Dimokradiyya a Amurka suka na fuskantar matsala a zaben Najeriya na 2019.
Shirin a yau ya baku damar yin tsokaci game da gargadin da wasu kungiyoyin kare Dimokradiyya a Amurka suka na fuskantar matsala a zaben Najeriya na 2019. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.