Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Magajin garin Abala Bubakar Umaru kan kwararowar baki 'yan Mali garin

Wallafawa ranar:

Mazauna yankin Abala da ke arewacin jihar Tillabery na jamhuriyar Nijar na cikin hali na fargaba, sakamakon yadda ake cigaba da kwararar mutane tare da dabbobi daga makociyar kasar wato Mali zuwa yankin.Mutanen na kwarara ne sakamakon fadan da ake fama da shi a wasu yankuna na kasar ta Mali saboda rashin hukuma, kamar dai yadda dan majalisar dokokin Nijar sannan kuma mataimakin magajin garin Abala Bubakar Umaru ke cewa.

Kwararowar bakin zuwa yankin Abala a Arewacin Tillabery na zuwa bayan rikicin da ke ci gaba da tsananta a Mali sakamakon rashin shugabanci a wasu sassan kasar.
Kwararowar bakin zuwa yankin Abala a Arewacin Tillabery na zuwa bayan rikicin da ke ci gaba da tsananta a Mali sakamakon rashin shugabanci a wasu sassan kasar. RFIHAUSA/Awwal
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.