Isa ga babban shafi
Nijar

Sha'anin tsaro na lakume kashi 18 na kasafin kudin kasar

A jamhuriyar Nijar, alkaluma na nuni da cewa sha’anin tsaro na lakume kusan 18% na kasafin kudin kasar, a yunkurin da kasar ke yi domin kare iyakokinta da kasashen Libya, Algeria, Mali, Burkina Faso da kuma Najeriya.

Ginin Majalisar Dokokin Nijar
Ginin Majalisar Dokokin Nijar AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA
Talla

Hukumomin na Nijar a sabon kawance da sauran kasashe dake cikin rundunar G5 da za ta yi aiki da wasu kaashen na Sahel ,ta mayar da hankali domin kara bayar da horo zuwa dakarun kasar kamar yada mataimaki na farko na shugaban Majalisar Dokokin kasar Iro Sani, ya ce babban abin da ya kamata a yi la’akari shi ne nasarorin da ake samu wajen tabbatar da tsaron kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.