Saurare Saukewa Podcast
  • 06h00 - 06h17 GMT
    Labarai 14/12 06h00 GMT
  • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
    Labarai 09/12 06h00 GMT
  • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
    Shirye-shirye 09/12 06h06 GMT
  • 06h17 - 06h27 GMT
    Shirye-shirye 14/12 06h17 GMT
  • 07h00 - 07h17 GMT
    Labarai 14/12 07h00 GMT
  • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
    Labarai 09/12 07h00 GMT
  • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
    Shirye-shirye 09/12 07h06 GMT
  • 07h17 - 07h27 GMT
    Shirye-shirye 14/12 07h17 GMT
  • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
    Labarai 09/12 16h00 GMT
  • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
    Labarai 13/12 16h00 GMT
  • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
    Shirye-shirye 09/12 16h06 GMT
  • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
    Labarai 09/12 16h30 GMT
  • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
    Labarai 13/12 16h30 GMT
  • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
    Shirye-shirye 09/12 16h36 GMT
  • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
    Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 13/12 16h40 GMT
  • 20h00 - 20h17 GMT
    Labarai 13/12 20h00 GMT
  • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
    Labarai 09/12 20h00 GMT
  • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
    Shirye-shirye 09/12 20h06 GMT
  • 20h17 - 20h27 GMT
    Shirye-shirye 13/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Maitre Boubacar Madougou kan zaben da aka yi masa na shugaban Jam'iyyar CDS Rahma a Nijar

Maitre Boubacar Madougou kan zaben da aka yi masa na shugaban Jam'iyyar CDS Rahma a Nijar
 
Bayan kammala zaben da aka yi wa Maitre Madougou Boubacar a matsayin sabon shugaban jam’iyyar ta CDS, har yanzu akwai wasu da ke adawa da hakan Flickr/Curtis Kennington/CC/http://bit.ly/2mfKZKs

A jmahuriyar Nijar, Jam’iyyar CDS Rahma ta zabi Maitre Boubacar Madougou a matsayin sabon shugabanta na kasa baki daya, bayan da kotu ta yanke hukuncin dauri a gidan yari da ke haramta wa shugaban jam’iyyar Abdou Labo cigaba da rike wannan matsayi.

CDS Rahma dai jam’iyya ce da ta mulki kasar Nijar daga shekarar 1993 zuwa 1996, to sai dai sakamakon rikicin shugabanci da take fama da shi, jam’iyyar ta fuskanci koma-baya sosai a fagen siyasar kasar ta Jamhuriyar Nijar.

Bayan kammala zaben da aka yi wa Maitre Madougou Boubacar a matsayin sabon shugaban jam’iyyar, har yanzu akwai wasu da ke adawa da hakan, kuma na tambayi Maitre Madougou domin jin yadda zai yadda zai tunkari wannan batu.

  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. ...
  5. Gaba >
  6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure