Isa ga babban shafi
Afrika

Jammeh ya gana da 'yan jam'iyyarsa a Guinea

Jam’iyar tsohon shugaban kama karya na kasar Gambia Yahya Jammeh na binciken maganganu da aka nada ta waya tsakanin shugabannin jam’iyar da kuma tsohon shugaba dake samun mafaka a Equatorial Guinea.

Tsohon Shugaban kasar Gambia Yahya Jammeh
Tsohon Shugaban kasar Gambia Yahya Jammeh SEYLLOU / AFP
Talla

Ta kafofin yada labarai na zamani ne aka sato hira da Yahya Jammeh yayi da ‘yan Jamiyar dan tsakanin nan inda aka yi ta yada tattaunawar ta mintoci 10 da yayi da babban dan jamiyar tasa Yankuba Colley.

Yahyah Jammeh tserewa yayi bayan da ya kwashe shekaru 22 yana mulki, duk da haka kuma bayan da ya fadi a zaben kasar yayi finfiri-fin yaki sauka, saida sojan karo-karo suka doshi kasar don sauke shi da karfin tuwo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.