Bakonmu a Yau
Mutane 50 suka rasa rayukan su, yayin da gidaje sama da 200 suka rushe a Katsina
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:38
Akalla mutane 50 suka rasa rayukan su, yayin da gidaje sama da 200 suka rushe sakamakon ruwan sama dauke iska da ta haifar da ambaliya a Jihar Katsina.Tuni Gwamnan Jihar Aminu Bello Masari ya ziyarci inda aka samu hadarin kuma ga yadda zantawar su ta gudana da wakilinmu Abdullahi Tanko.