Bakonmu a Yau
Dakta Abubakar Ango kan rikicin 'yan arewan kasar Kamaru
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:33
Yankunan kasar Kamaru na masu amfani da Ingilishi na ci gaba da fuskantar tashe tashen hankula, duk da cewa gwamnatin Kamaru hadi da masuruwa da tsaki na kokarin ganin an shawo kan rikicin da kunno kai a yankunan, tun bayan da jagororinsu suka sha alwashin ballewa daga kasar ta Kamaru.Kan wannan matsala ce Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dakta Abubakar Ango malami a Jami'ar Marwa da ke Kamaru.