Nijar
Gwamantin Nijar ta kama Karim Tanko dan kungiyar farar hula
A jamhuriyar Nijar, hukumomin kasar sun capke wani memba na kungiyar farraren hula mai suna Karim Tanko.Ana dai zargin sa da shirya zanga-zanga da ta sabawa doka, banda haka ya kuma tura jama’a ga zanga-zanga da ta janyo lalata kadarorin jama’a.
Wallafawa ranar:
Talla
Karim Tanko na adawa ne da dokar da gwamnatin kasar ta dau dangane da batun kasafin kudin kasar, lamarin da ya janyo kule wasu Shugabanin kungiyoyin fararen hula a Nijar .
Kungiyoyi a kasar da wajen ta na ci gaba da yi kira zuwa Gwamnatin Niajr don gani ta sako su.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu