Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Khalifa Dikwa kan ziyarar Macron a Najeriya

Wallafawa ranar:

YAU ake saran shugaban Faransa Emmanuel Macron zai fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu a Najeriya wadad zata kai shi Abuja inda zai gana da shugaba Muhamamdu Buhari kafin zarcewa Lagos domin gudanar da wasu ayyuka.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Khalifa Dikwa kan ziyarar kuma ga yadda hirar su ta gudana.

Ana dai jiran isowar shugaban na Faransa Emmanuel Macron zuwa Abuja babban birnin Kasar kowanne lokaci daga yanzu.
Ana dai jiran isowar shugaban na Faransa Emmanuel Macron zuwa Abuja babban birnin Kasar kowanne lokaci daga yanzu. ALAIN JOCARD / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.