Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamna Abdul'aziz Yari kan ziyarar tawagar gwamnonin APC a Plateau bayan rikicin da ya hallaka mutane da dama

Wallafawa ranar:

Tawagar Gwamnonin Jihohin Najeriya yau ta ziyarci garin Jos da ke Jihar Plateau domin jajantawa jama’ar Jihar kan tashin hankalin da aka samu wanda ya yi sanadiyar rasa dimbin rayuka.Wanan rikici da aka samu ya yi sanadiyar mutuwar mutane sama da 200, yayin da ya mayar da hannun agogo baya kan kokarin tabbatar da zaman lafiya a Jihar. Wakilinmu Muhammad Tasiu Zakari ya tattauna da Shugaban Gwamnonin Abdulaziz Yari, Gwamnan Jihar Zamfara, kuma ga yadda hirar su ta gudana.

Shugaban kungiyar gwamnoni a Najeriya kuma gwamnan jihar Zamfara Abdul'aziz Yari yayin ziyararsu zuwa garin jos bayan rikicin da ya hallaka tarin jama'a.
Shugaban kungiyar gwamnoni a Najeriya kuma gwamnan jihar Zamfara Abdul'aziz Yari yayin ziyararsu zuwa garin jos bayan rikicin da ya hallaka tarin jama'a. rfihausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.