Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan zaman sulhun Riek Machar da Salva Kirr

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu saurare tare da Ahmed Abba ya baku damar tofa albarkacin baki kan zaman tattaunawar Salva Kiir da Riek Machar wadanda ke matsayin shugaba da mataimakin Sudan ta kudu bayan karbar 'yancin kasar kafin barkewar rikici tsakaninsu da ya juye zuwa rikicin kabilanci.

shirin a yau ya baku damar yin tsokaci kan tattaunawar sulhun shugaban Sudan ta kudu da tsohon mataimakinsa.
shirin a yau ya baku damar yin tsokaci kan tattaunawar sulhun shugaban Sudan ta kudu da tsohon mataimakinsa. Reuters
Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.