Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Usman Muhammad kan zaman lafiyan Sudan ta Kudu

Wallafawa ranar:

Shugaban kasar Sudan ta Kudu Salva Kiir da tsohon mataimakinsa kuma jagoran adawa na kasar Reik Machar sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar dawwamammiyar zaman lafiya ta tsawon sa’oi 72. Sun cimma yarjejeniya ce a birnin Khartoum gaban shugaban Sudan Omar al-Bashir. Dubban rayuka da dukiya suka salwanta a yakin da suka kwashe shekaru biyar suna fafatawa. Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dr. Usman Mohammed mai sharhi kan siyasar duniya da ke Abuja kan wannan mau'du'i.

Bangarorin da ke rikici da juna  a Sudan ta Kudu sun sha kaarya yarjeniyoyin da suka kulla a can baya
Bangarorin da ke rikici da juna a Sudan ta Kudu sun sha kaarya yarjeniyoyin da suka kulla a can baya REUTERS/Mohamed Nureldin Abdallah
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.