Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/11 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin shekara ta 2018

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin shekara ta 2018
 
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, da mataimakinsa Pr Yemi Osinbajo, da shugaban majalisar dattawa Abubakar Bukola Saraki.ntatives Yakubu Dogara. TheCable

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin kasar na 2018 bayan  share dogon lokaci ana jiya.

To sai dai a lokacin da yake rattaba hannu kan kasafin kudin, shugaba Buhari ya bayyana bacin ransa dangane da wasu sauye-sauye da majalisun kasar suka aiwatar dangane da ainihin abin da ya gabatar masu.

Sauye-sauyen sun tanadi zaftare makuddan kudade da ya kamata a yi amfani da su domin gudanar da wasu muhimman ayyuka na cigaban kasar, yayin da 'yan majalisar ke cewa sun yi haka bisa tsari na doka. Shirin Kasuwa a Kai Maki Doli na wannan mako, Bashir Ibrahim Idris ya mana dubi ne game da wannan batu.


A game da wannan maudu'i

 • Najeriya

  Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin shekarar 2018

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Majalisar Najeriya za ta amince da kasafin 2018 a makon gobe

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Buhari ya bayyana dalilin da ya haifar da tsaiko ga aiwatar da kasafin 2017

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure