Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu A Yau: Mahamadou Salissou Habi, ministan sadarwar Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

Yanzu haka dai ana cigaba da kai ruwa rana tsakanin gwamnati da kuma kungiyoyin fararen hula a jamhuriyar Nijar, biyo bayan fara aiki aiwatar da kasafin kudin kasar na bana, da ‘yan fararen hular ke cewa ya kunshi matakai da ke takura wa al’umma.To sai dai a cewar ministan sadarwar kasar Alhaji Mahamadou Salissou Habi, gwamnati ta fara aiki da kasafin ne bayan samun amincewar ‘yan majalisar dokokin kasar.Ga dai abin da ministan ya shaida wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal.

Issifou Mahamadou, shugaban jamhuriyar Niijar
Issifou Mahamadou, shugaban jamhuriyar Niijar ONEP-NIGER
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.