Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan ranar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu saurare a yau Talata tare da Ahmed Abba ya baku damar tofa albarkacin baki kan ranar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi da majalisar dinkin Duniya ta ware kowacce ranar 26 ga watan Yuni don gudanarwa.

Shirin a yau ya baku damar yin tsokaci game da ranar da majalisar dinkin duniya ta ware don yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi.
Shirin a yau ya baku damar yin tsokaci game da ranar da majalisar dinkin duniya ta ware don yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi. Reuters
Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.