Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Tukur Abdulkadir kan ganawar Reik Machar da Salva Kiir karon farko cikin shekaru fiye da 2

Wallafawa ranar:

Shugaban kasar Sudan ta Kudu Salva Kiir da tsohon mataimakinsa kuma jagoran ‘yan tawayen kasar Reik Machar na zaman sulhu yau a kasar Habasha bayan da suka kwashe shekaru biyu ba su yi tozali da juna ba.Firamistan Habasha Abiy Ahmed ke jagorantar zaman sulhu yakin basasan data lakume rayukan mutane masu yawa. Garba Aliyu Zaria ya nemi ji daga bakin Dr Tukur Abdulkadir na Jamiar Jihar Kaduna a Najeriya yadda ya ke kallon zaman sulhun.

Wannan ne karon farko da shugabannin biyu ke haduwa bayan takaddamar da suka fuskanta wadda ta juye zuwa rikicin kabilanci a kasar.
Wannan ne karon farko da shugabannin biyu ke haduwa bayan takaddamar da suka fuskanta wadda ta juye zuwa rikicin kabilanci a kasar. REUTERS/Goran Tomasevic
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.