Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 16/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 11/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 11/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 16/11 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 16/11 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 11/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 11/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 16/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 11/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 11/11 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 11/11 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 11/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 16/11 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 16/11 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 11/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 11/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 16/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Dubban mabiya addinin Islama sun halarci Sallar Janazar Jamal Khashoggi yau Juma'a a masallacin Fatih da ke tsakiyar Birnin Santambul na Turkiyya, ciki har da Iyalansa, 'Yan uwa da kuma sauran magoya baya dama daidaikun musulmi.
Sallar wadda ta gudana ba tare da gawa ba na zuwa ne bayan tabbar da kisan Dan jaridar da kuma lalata gawarsa a Ofishin jakadancin Saudi na Turkiya.

Farfesa Mohammed Khalid Usman kan yanayin saukar ruwan sama da iska a daminar bana.

Farfesa Mohammed Khalid Usman kan yanayin saukar ruwan sama da iska a daminar bana.
 
Wasu daga cikin mazauna kauyen Amassoma a jihar Bayelsa, ranar ga watan Oktoba, 2012, bayan da ambaliyar ruwa ta tilasta musu yin kaura. REUTERS/Tife Owolabi

Bisa dukkan alamu daminar bana a wasu yankunan yammacin Africa za ta iya tfka barna mai yawan gaske.

A kasar Ivory Coast, Hukumomin kasar sun sanar da cewa an sami ambaliyar ruwan sama a ranakun Littinin da Talata a birnin Abidjan wadda ta hallaka mutane 18.

Zalika a Najeriya kakakin shugaban kasar Garba Shehu ya sanar da cewa mutane 8 suka hallaka sakamakon ruwan sama da iska da ambaliyar da aka samu a jihar Bauchi.

La’akari da yadda daminar bana ta kunno kai ne ya sa Garba Aliyu Zaria ya tuntubi, Farfesa Mohammed Khalid Usman na Jamiar Ahmadu Bello da ke Zaria wanda yayi tsokaci tare da jan hankali kan matakan da ya da ce a dauka domin rage kaifin hadarin da ka iya tasowa jama’a.


A game da wannan maudu'i

 • Najeriya

  Gonakin Shinkafa sama da 400 sun nutse cikin ambaliyar ruwa

  Domin karin bayani

 • Najeriya-Muhalli

  Gurbacewar muhalli na ci gaba da illa ga lafiyar 'yan Najeriya

  Domin karin bayani

 • Najeriya

  Karancin ruwan sha a kauyukan da ke kewayen birnin Abuja

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure