Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hajiya Nuratu Batagaraw kan barazanar shigowar mayakan ISIL Najeriya dama ziyarar ministan tsaron Sahel a kasar

Wallafawa ranar:

Najeriya za ta karbi bakuncin Ministocin Tsaron Kasashen yankin Sahel, a wani yunkuri na lalubo hanyoyin da Kasashen zasu bi wajen samar da zaman lafiya a cikinsu. Sakamkon yawaitar ‘yan ta’adda a yankin. Wakilinmu Muhammadu Kabiru Yusuf ya samu zantawa da Sakatariyar dindindin ta Ma’aikatar Tsaron Kasar, Hajiya Nuratu Batagaraw wacce ta wakilci Ministan tsaron Kasar a wajen taron, inda ta yi bayanin abinda taron zai fi mayar da hankali da ma barazanar da ake cewar yan kungiyar nan ta ISIS na shirin shigo da ‘ya’yanta cikin Najeriyar.

Akwai dai jita-jitar da ke nuni da cewa akwai tarin mayakan kungiyar IS da kokarin shigowa Najeriya bayan fatattakar da suka fuskanta a kasashen Iraqi da Syria.
Akwai dai jita-jitar da ke nuni da cewa akwai tarin mayakan kungiyar IS da kokarin shigowa Najeriya bayan fatattakar da suka fuskanta a kasashen Iraqi da Syria. ISSOUF SANOGO / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.