Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tahirou Guimba, shugaban jam’iyyar Model Ma’aikata kan matakin kotun ICC na sakin Jean-Pierre Bemba

Wallafawa ranar:

Yanzu haka magoya bayan tsohon shugaban Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo Jean-Pierre Bemba wanda aka sallama daga kotun duniya ta Hague a shekaranjiya Talata, na dakon isarsa a birnin Brussels na kasar Belgium inda zai cigaba da rayuwa.Tuni dai kotun ta duniya ta kaddamar da wata gidauniya domin tara dala milyan 1 da dubu 180 wadanda za a taimaka wa wadanda magoya bayan tsohon madungun ‘yan tawayen suka yi tu’annanti a jamhuriyar Afirka ta Tsakiya a matsayin fansa.Tahirou Guimba, shugaban jam’iyyar Model Ma’aikata sannan yake bin diddigin lamurran da ke faruwa a duniya, ya ce akwai abubuwa na mamaki dangane da batun na Bemba.

Jean-Pierre Bemba Tsohon mataimakin shugaban kasar Jamhuriyar Congo.
Jean-Pierre Bemba Tsohon mataimakin shugaban kasar Jamhuriyar Congo. REUTERS/JERRY LAMPEN
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.