Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Mustapha Haruna Jokolo kan kashe-kashen da ake a Zamfara

Wallafawa ranar:

Wasu ‘yan bindida da ake kyautata zaton barayin shanu ne sun sake hallaka mutane ba kangado a jihar Zamfara duk da cewa Hukumomin kasar na cewa sun kara yawan jamian tsaro a jihar.Majiyoyin samun labarai daga jihar na nuna yanzu haka akwai bukatar daukan wani mataki daban kasancewa jamian tsaro dasu da babu daya ne. A kan haka muka tuntubi tsohon Sarkin Gwandu Alhaji Mustapha Haruna Jokolo , wanda tsohon soja ne wai shin menene ya kamata ayi da ba’a yi ba dake kara dama lissafi a jihar Zamfara.

Taswirar jihar Zamfara a Arewacin Najeriya.
Taswirar jihar Zamfara a Arewacin Najeriya.
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.