Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Abdulkarim Dayyabu kan ayyana 12 ga watan Yuli a matsayin ranar Dimokradiyya

Wallafawa ranar:

A Najeriya, yayin da ake cigaba da jinjina wa gwamnatin Muhammadu Buhari dangane da karrama marigayi Chief MKO Abiola da sauran mutanen da suka yi gwagwarmaya domin tabbatar da sakamakon zaben 12 ga watan yunin 1993, wasu na ganin cewa akwai bukatar fadada bincike domin tantance wadanda suka taka rawa wajen soke zaben da kuma abubuwan da suka biyo baya.Alhaji Abdulkarim Dayyabu, daya daga cikin mutanen da aka daure a gidan yari sakamakon wannan gwagwarmaya ta tabbatar da dimokuradiyya a Najeriya, bayan jinjina wa Muhammadu Buhari dangane da bikin karramawar, ya ce har yanzu akwai sauran aiki. Ga dai zantawarsu da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.

Cheif MKO Abiola.
Cheif MKO Abiola. FRANCOIS ROJON/AFP/Getty Images
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.