Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Najeriya zata yi gagarumin bikin karama MKO Abiola

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya ta shirya wani gagarumin biki domin karrama marigayi Chief MKO Abiola tare da mataimakin sa Amb Babagana Kingibe da ake hasashen su suka lashe zaben 12 ga watan Yuni shekarar 1993, yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar dimokradiya. 

Jigon yan adawa a siyasar Najeriya,marigayi Chief MKO Abiola
Jigon yan adawa a siyasar Najeriya,marigayi Chief MKO Abiola FRANCOIS ROJON/AFP/Getty Images
Talla

Tuni matakin na sa ya haifar da cece kuce daga bangarori daban daban ciki harda masu adawa da bukatar sanar da sakamakon wancan zaben da kuma fargabar abinda zai haifar.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Tsohon Gwamnan Jihar Filato na wancan lokaci a karkashin Jam’iyyar SDP da Abiola ya tsaya a tutar ta, wato Ambasada Fidelis Tapgun, kuma ga abinda yake cewa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.