Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan barkewar kwalara a wasu sassan Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:27
Shirin ra'ayoyin masu saurare na yau Alhamis tare da Zainab Ibrahim ya baku damar yin tsokaci kan yadda cutar amai da gudawa ke ci gaba da yaduwa zuwa wasu sassan Najeriya.