Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Bello Abdulkadir kan yaduwar amai da gudawa a wasu sassan jihar Kaduna da makwabtanta

Wallafawa ranar:

A Najeriya rahotanni na nuna cewar ana ci gaba da samun watsuwar Cutar Amai da gudawa da ta barke a wata makaranta da ke a Unguwar Kawo da ke jihar Kaduna zuwa wasu kauyukan wasu jihohi masu makwabtaka da jihar ta Kaduna.To sai dai a hirar su da Faruk Muhammad Yabo Dr Bello Abdulkadir na Zaria Clinic a jihar ta Kaduna ya yi Karin bayani akan matakan da ya kamata mutane su rika dauka domin kaucewa kamuwa da Cutar musamman yanzu da ake ta fargabar yaduwarta a wasu sassa. Ga dai yadda hirarsu ta kasance.

Tuni dai cutar ta fantsama wasu daga cikin sassan jihar ta Kaduna har ma da kauyukan wasu jihohi da ke makwabtaka da ita.
Tuni dai cutar ta fantsama wasu daga cikin sassan jihar ta Kaduna har ma da kauyukan wasu jihohi da ke makwabtaka da ita. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.