Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan cikar Buhari shekaru 3 a mulkin Najeriya

Wallafawa ranar:

Ra'ayoyin masu saurare a yau tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan yadda Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ke cika shekaru 3 akan karagar mulki a dai dai lokacin da ake gudanar da bikin ranar Dimokradiyya.

Shirin a yau ya baku damar tofa albarkacin baki kan cikar Buhari shekaru 3 akan mulki.
Shirin a yau ya baku damar tofa albarkacin baki kan cikar Buhari shekaru 3 akan mulki. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.