Isa ga babban shafi
Afrika

Yan Majalisun Tanzania na adawa da batun samar da madatsar ruwa ta zamani

A Tanzania, mataimakin Ministan muhalli Kangi Ligola ya yi kashedi ga yan majalisun kasar dake adawa dangane da samar da madatsar ruwa ta zamani mai aiki da makamashin wutar lantarki.

John Pombe Magufuli Shugaban kasar Tanzania
John Pombe Magufuli Shugaban kasar Tanzania REUTERS/Sadi Said
Talla

Mataimakin Ministan muhalli ya danganta wadanan yan Majlisu da masu hana ruwa gudu a kokarin hukumomin kasar na samar da ci gaba ga kasar Tanzania.

Yankin da za a gina wannan madatsar ruwa ya kasance wani fili na hukumar bunkasa al’adu na UNESCO, a watan yuni shekarar 2017 Shugaban kasar John Magufuli ya bukaci a gaggauta samar da wannan madatsar ruwa a wannan daji dake dauke da dimbin dabobin daji da ake ci gaba da farautar su.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.