Isa ga babban shafi
Kamaru

An daure wasu yan aware a Kamaru

Wata kotu a Kamaru ta yanke hukuncin daurin shekaru 10 zuwa 15 kan wasu masu fafutukar yantar da yankin da ake amfani da Turancin Ingilishi guda 7 da ta samu da laifin ayyukan ta’addanci da kuma yiwa gwamnati bore.

Wani soji a yankin yan aware na kasar Kamaru
Wani soji a yankin yan aware na kasar Kamaru ALEXIS HUGUET / AFP
Talla

Hukumomin Kamaru sun kama wani mai gabatar da shirin rediyo a yankin da ake rikicin Mancho Bibixy tare da wasu tarin jama’a bara inda aka tuhume su da laifin cin amanar kasa.

Lauyan Bibixy, Claude Assira, ya bayyana cewar hukuncin zai dada tinzira mutanen yankin cigaba da fafutukar yantar da yankin nasu saboda zargin da suke na nuna musu wariya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.