Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoin masu saurare kan yadda Aljeriya ke taso keyar bakin haure
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:13
Kusan ko wani mako ƙasar Algeria kan taso ƙeyar ɗaruruwan baƙi ƴan kudu da Saharan Afrika da ke shiga ƙasar ba tare da izini ba, a ƙarshe kuma su ƙare a yashin Hamada da ke kan iyakan ƙasar da jamhuriyar Nijer.