Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Dauda Muhammad kan sabon tsarin musayar kudi tsakanin Najeriya da China

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da wani sabon shirin musayar kudade da China domin ganin ta saukakawa Yan kasuwan kasashen biyu gudanar da hada hadar su ba tare da sun dogara da Dalar Amurka ba.Masana tattalin arziki sun ce wannan shirin zai kuma taimaka wajen rage farashin kayayyakin da kasashen biyu ke ciniki a tsakanin su. Dangane da wannan mataki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Dauda Muhammad Kontagora, wanda ya fara bayani kan abinda ake nufi da musayar kudaden.

Ministar kudin Najeriya Mrs Kemi Adeosun.
Ministar kudin Najeriya Mrs Kemi Adeosun. REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.