Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/02 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/02 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/02 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/02 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

'Yan gudun hijira a Najeriya na fama da kamfar abinci gab da Ramadan

media Dubban 'yan gudun hijirar ne dai yanzu haka ke korafi kan yadda azumin zai kasance musu la'akari da halin ko'in kula da hukumomi ke nuna musu game da abincin da za su kai bakinsu. REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo

Yayinda Al'ummar musulmai a Najeriya ke shirin fara azumin watan Ramadan a gobe Alhamis, yan gudun Hijira a jihar Borno na ci gaba da korafi kan yadda azumin ke shirin zuwar musu cikin kuncin rayuwa sakamakon karancin abincin sawa a bakin salati da su ke fuskanta. 'Yan gudun hijirar dai sun jima suna kukan karancin abinci a sansanonin da ake kula da su sakamakon rikicin Boko Haram da ya raba su da gidajensu. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na da rahoto a kai.

'Yan gudun hijira a Najeriya na fama da kamfar abinci gab da Ramadan 16/05/2018 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare

Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure