Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan matakan da kasashen Afrika ke dauka don kaucewa bullar Ebola

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu saurare na yau tare da Zainab Ibrahim ya baku damar bayyana ra'ayinku kan irin matakan da kasashen Afrika ke dauka wajen ganin basu samu bullar cutar Ebola ga al'ummarsu ba, bayan da cutar yanzu haka ke ci gaba da kisan jama'a a Jamhuriyyar Dimokradiyyar Congo.

Tuni dai kasashen Afrika suka fara daura damarar ganin basu samu bullar cutar a kasashensu ba.
Tuni dai kasashen Afrika suka fara daura damarar ganin basu samu bullar cutar a kasashensu ba. Reuters
Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.