Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Mansoor Sokoto kan duban watan Ramadana

Wallafawa ranar:

Al'immar musulmai a sassan duniya daban-daban na shirye-shiryen fara duban watan Ramadana daga yau Talata zuwa gobe Laraba don daukar azumin wanda za a shafe akalla kwanaki 29 ko 30 ana yi. Dr Mansoor Sokoto fitaccen malamin Addinin Islama ne a Tarayyar Najeriya ga dai abin da ya ke cewa kan wannan batu a tattaunawarsa da Salisu Hamisu

Dubban Al'ummar Musulmi ne yanzu haka suke shirin fara duban watan na Ramadana don daukar azumi.
Dubban Al'ummar Musulmi ne yanzu haka suke shirin fara duban watan na Ramadana don daukar azumi. reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.