Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan shigar Chadi Jamhuriyya ta 4

Wallafawa ranar:

A juma'ar makon jiya ne, Chadi ta shiga Jamhuriyya ta 4 bayan kaddamar da sabon kundin tsarin mulkin da ke kayyade wa'adin shugabancin kasar shekaru 6 sau biyu a jere baya ga kayyade shekarun da mutum zai iya tsayawa takara zuwa 45 maimakon 35.

A juma'ar da ta gabata ne Chadin ta tsunduma Jamhuriyya ta 4 bayan amincewa da sabon kundin tsarin mulkin da zai samar da sauye-sauye a kasar.
A juma'ar da ta gabata ne Chadin ta tsunduma Jamhuriyya ta 4 bayan amincewa da sabon kundin tsarin mulkin da zai samar da sauye-sauye a kasar. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.