Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan kalaman shugaban Najeriya Muhammadu Buhari kan matasan kasar

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare tare da Zainab Ibrahim a yau Litinin ya baki damar tofa albarkacin baki kan kalaman shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da ya alakanta wasu daga cikin matasan kasar da malalata wadanda basa neman na kansu face jiran gwamnati ta yi musu komai kyauta.

A makon da ya gabata ne shugaban Najeriyar Muhammadu Buhari ya kira wani kaso na matasan kasar a matsayin malalata.
A makon da ya gabata ne shugaban Najeriyar Muhammadu Buhari ya kira wani kaso na matasan kasar a matsayin malalata. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.