Isa ga babban shafi
Tanzania

Ambaliyar ruwa ta hallaka mutane 14 a Tanzania

Yan Sanda a kasar Tanzania sun ce mutane 14 suka mutu sakamakon ambaliyar da aka samu a Dares Salam sakamakon ruwan saman da aka kwashe kwanaki ana tafkawa.

Wasu yankuna da aka fuskanci ambaliya
Wasu yankuna da aka fuskanci ambaliya JOHN WESSELS / AFP
Talla

Shugaban yan sandan Lazaro Mombosasa, yace al’amura sun tabarbare, inda suka tsamo gawawaki 14 wadanda suka mutu sakamakon ambaliyar.

Kwamishinan dake kula da Dar es Salam, Paul Makonda ya bukaci rufe makarantun Firamare na kwanaki biyu, tare da baiwa iyalan da gidajen su ke da kwari da su fice.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.