Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 22/03 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 22/03 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/03 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/03 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/03 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/03 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/03 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/03 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/03 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Malam Nuhu Abdu Magaji kan arangamar kungiyoyin fararen hula da jami'an tsaro kan dokar haraji a Nijar

Malam Nuhu Abdu Magaji kan arangamar kungiyoyin fararen hula da jami'an tsaro kan dokar haraji a Nijar
 
Wasu jami'an tsaron Nijar lokacin da su ke tisa keyar shugabannin kungiyoyin fararen hular da suka ki amsa umarnin gwamnati na dakatar da zanga-zanga. Moussa Kaka/RFI

A jiya lahadi an yi wata taho mugama tsakanin yan sanda da masu zanga zangar tsadar haraji wanda majalisar dokokin Nijar ta amince da ita a dokar kasafin kudin kasar na bana da suka yi biris da hanin da mahukunta suka yi masu kan zanga zangar.

Taho mu gamar ta jiya dai, ta bada damar kama halifofin da suka maye gurbin shugabanin kungiyoyin farar hular da aka kama kuma aka tura kurkuku makwanni uku da suka gabata, sakamakon suma biris da hanin na gwamnati kan zanga zangar. To domin jin yadda wasu masharhanta halin da ake ciki a kasar ta Niger ke kallon wannan badakala da kuma yanhohin magance ta, Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Malam Nuhu Abdu Magaji daga birnin Konni da ke cikin yankin Tawa ga kuma yadda firar ta kasance.

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure