Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/03 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/03 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/03 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/03 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/03 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/03 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/03 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/03 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/03 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Kungiyar Kiristoci a Najeriya za ta haramta shiga Coci ga mabiyanta da basu yi katin zabe ba

media Shugaban Darikar Katolika na Amurka Francis George, da na India Telesphore Toppo da kuma shugaban Katolika na Najeriya John Olorunfemi Onaiyekan. REUTERS/Max Rossi

Kungiyar shugabannin mabiya addinin kirista na Najeriya mai suna United Christian Eagle Eye Forum ta ce daga ranar 25 ga watan Disamba,duk kiristan da bashi da katin zabe ba zai shiga coci ba. Kungiyar ta ce ta umarci dukkan fastocin ta a kasa baki daya da su tabbatar da wannan doka ta yi aiki.A taron da kungiyar ta yi a garin Abuja,ta kuma shaida cewan bayan dogon nazari da ta yi ta fahimci daukan wannan mataki shi ne kadai zai yiwa mutane seti,yadda za su samu karfin gyara cigaban rayuwarsu da hannunsu. Ga wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar da karin bayani a wannan rahoto.

Kungiyar Kiristoci a Najeriya za ta haramta shiga Coci ga mabiyanta da basu yi katin zabe ba 16/04/2018 - Daga Mohammed Sani Abubakar Saurare

Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure