Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hajiya Jumai Aishatu kan kalaman Shugaban Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya Faustin-Archange Touadéra kan kungiyoyin tsagera

Wallafawa ranar:

Shugaban kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya Faustin-Archange Touadéra ya yi tir da abinda ya kira garkuwa da kungiyoyin yan tsagera ke yi da fararen hula a unguwar musulmi PK5 da ke Bangui babban birnin kasar.Shugaban ya sanar da hakan ne bayan da ya fito daga wani zaman taro tare da wakilan MDD da na kungiyar tarayyar Afrika a Bangui. A kan haka ne Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Hajiya Jumai Aishatu wata mazauniya birnin na Bangui ga kuma yadda hirarsu ta kasance.

Shugaba Faustin-Archange Touadéra na Jamhuriyar Afrika ta tsakiya.
Shugaba Faustin-Archange Touadéra na Jamhuriyar Afrika ta tsakiya. STRINGER / AFP
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.