Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Daidoukoye kan matsalolin kasashen Afrika

Wallafawa ranar:

Ranar Litinin da ta gabata ne aka bude zaman taron majalisun kasashen Nijar da Togo da Burkina Faso a Jamhuriyar Benin. Zaman majalisar ya maida hankali kan hanyoyin da za su taimaka wa 'yan majalisun wadannan kasashe duba wasu daga cikin matsallolin da suke fuskanta kamar yadda dan Majalisa Harouna Daidoukoye ya shaida wa Abdoulaye Issa a tattauanawarsu.

Kasashen Nijar da Togo da Burkina-Faso na neman mafita daga matsalolin da ke addabar su
Kasashen Nijar da Togo da Burkina-Faso na neman mafita daga matsalolin da ke addabar su Organización Internacional de la Francofonía
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.