Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Umar Dambatta kan tarar da MTN ya biya Najeriya

Wallafawa ranar:

Hukumar kula da harkokin sadarwar Najeriya ta NCC ta ce kamfanin MTN ya biya naira biliyan 165 daga cikin tarar sa da aka ci ta naira biliyan 330 saboda kin rajistar masu sayen layin sa. Farfesa Umar Dambatta, shugaban gudanarwar hukumar ya bayyana haka lokacin da ya gana da shugabannin kamfanin a Abuja.A tattaunawar su da Muhammad Sani Abubakar, Farfesa Dambatta ya kare matakan ladabtarwar da su ke dauka kan kamfanonin sadarwar da ke cutar gwamnati wajen sauya lambar kirar da ake wa Yan Najeriya daga kasashen waje.

Kamfanin da ke kula da harkokin sadarwar na Najeriya NCC ya ce matakan biyan tarar ladabtarwa ne ga kamfanin na MTN la'akari da tsawon lokacin da suka dauka suna aikata ba dai dai ba a kasar.
Kamfanin da ke kula da harkokin sadarwar na Najeriya NCC ya ce matakan biyan tarar ladabtarwa ne ga kamfanin na MTN la'akari da tsawon lokacin da suka dauka suna aikata ba dai dai ba a kasar. REUTERS/Dan Kitwood
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.