Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Najeriya ta amince da ware dalar amruka biliyan guda domin sawo makaman samar da zaman lafiya a Zamfara

Wallafawa ranar:

A kokarin da ake na kawo karshen kashe kashen fararen hular da yan bidiga ke yi suna rabasu da dukiyoyinsu, a jahar Zamfara dake arewacin Najeriya, shugaban kasar Mahamadu Buhari ya amince da cire dalar Amruka biliya guda domin sawo makaman da sojoji za su yi amfani dasu wajen yakar yan ta’addan.A kan haka Zainab Ibrahim ta tattauna da wasu masu saurare ga kuma ra'ayoyinsu kamar haka

shugaban kasar Najeriya Mahamadu Buhari
shugaban kasar Najeriya Mahamadu Buhari REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.